Kayan kwaskwarima na nufin shafa, fesa ko wasu hanyoyi makamantan haka, da ake yaxuwa a kowane vangare na saman jikin xan Adam, kamar fata, gashi, farce, lebba da haqora, da sauransu, don samun tsafta, kiyayewa, kyau, gyarawa da canza kamanni. ko gyara warin mutum.Rukunin kayan kwalliya...
Kara karantawa